Wikipedia:Mahangar da ba son rai

Dukkan muƙalolin insakulofidiya dake a cikin Wikipedia ya zama tilas a rubuta su daga mahangar gaskiya da adalci, mahangar da ba son rai ko kuma fifita wani al'amari saboda wani dalili. Dole ne a ba kowane al'amari hakkinsa kamar yadda yake a sahihan hanyoyin samun bayanai, ba tare da dasashe wata mahanga ko kuma fifita wata ba.

Wikipedia scale of justice.png

Rubutu daga mahangar da ba son rai, yana daga cikin muhimman ginshikan Wikipedia

  • minene "mahangar da ba son rai"?

Minene "mahangar da ba son rai"?

Other Languages
беларуская (тарашкевіца)‎: Вікіпэдыя:Нэўтральны пункт гледжаньня
hornjoserbsce: Wikipedija:NPOV
Lëtzebuergesch: Wikipedia:Neutralitéit
norsk nynorsk: Wikipedia:Objektivitet
srpskohrvatski / српскохрватски: Wikipedia:Neutralan stav
oʻzbekcha/ўзбекча: Vikipediya:Betaraf nuqtai nazar